Hakkin Mallaka

 Assalam, 


Wannan shafi mai Albarka na Surrukanki.com.ng, sadaukarwa ne ga daukacin mata dake duniya baki daya. 


Dafatan Allah yasa su amfana da abubuwan da muke sanyawa. 


Kuma kofa a bude take ga duk wani ko wata datake ko yake son taimakawa wannan shafi ta kowace hanya, kamar:  • Bada tallafi ga shafin donci gabansa, 
  • Kina/kana da wani darasi (Posting) da kake dashi kuma kake bukatar musanya don Alumma su amfana. 
  • Ko kuma wani gyara da kuka gano kuke bukatar mu gyara. 

Dadai sauransu saiku nememu ta whtsapp dinmu dake kasa mungode. 

0 Comments: