Game Damu

BARKA DA KASANCEWA DA SHAFIN YANAR GIZO NA SURRUKANKIShafin Surrukanki shafine da muka kirkirar mukushe don waraware matsalolin da suka shafi Matan Aure da "Yan mata. Tare da bada shawarwari yanda zaa gyara jiki da kuma tsafatar jiki a  rayuwar aure.  Daga cikin abubuwan da zamu kawo muku sun hadar da: 

Gyaran JikiGyaran jiki abu ne mai matukar muhimmanci a  zamantakewar rayuwa ta dan adam, kamar yadda addini yace: tsafta nadaga cikon addini.  

Insha Allahu a wannan shafi zamu bada hanyoyi da shawarwari da zasu taimakawa "yanuwa  mata wajen kula da jikinsu. zamuyi bayani na bangarorin jikin mata da sukafi bukatar kulawa


Don haka wannan Bangare ne da zaku samu duk wasu surrukan gyran jiki na Yan Mata da Matan Aure. 


Matan Aure: Shikuma wannan bangare ne da zai baku damar samun duk wani batu akan yadda zaki kare mutuncin rayuwar aurenki. 


Gyaran Muhalli: shima wannan bangare ne don bada shawarwari akan Muhalinki matan aure da yan mata. 


Dadi sauran bangarori da dama dazai baku damar samun abubuwa masu muhimmanci a rayuwarku. 

Mungode. 

Muna fata idan kinada wata gudunmawa kema ko kaima da zaka iya bayarwa to kofa a bude take ku tuntubemu.  

0 Comments: