Yadda Zaa Mangance Kaikayin Gaba Na Mata.

Yadda Zaa Mangance Kaikayin Gaba Na Mata.

 

Kaikayin gaba ga mata cutace wacce sautari take addabar mata sosai wanda hakan kan kawo musu wata cutar daban musan-man karacin sha'awa da Ni'ima,  kuma da zarar kin rasa koda daya daga cikin wadanan to rashin dadi saduwa zau kaurace miki sosai tare da mai gidanki. Domin karanta cikakken bayani akan abubuwa dake kawo  Abubuwan Dake Kawo Cututtuka a Farji Dana nan don kiyayewa. 


Domin magance wannan cuta saiki garzaya ki nemi wadannan abubuwa kamar haka.   1. Garin Hulba, 
  2. Lalle, 
  3. Miski, 
  4. Garin Magarya. Yadda zaki sarrafasu. 


Uwar gida zata samu wadannan abubuwa guda uku wato garin magarya, garin lalle sai kuma garin hulba saiki hadesu wuri daya ki juya su juyu, Saiki dinga deba kina tafasa yadda ya kamata, ki zuba a baho idan yadan huce kina shiga ciki na wasu yan mintina saiki fita. Shikuma miski dinki saiki samu auduga ko tissue ki diga kiyi matsi dashi na wasu yan mintoci saiki cire insha Allah zaa rabu da cutar. masha Allah, Allah ya temaka kuma, don Allah ayi sharing zuwa WhatsApp Ko Facebook don yan uwa mata su amfana idan ke kinsani mutane dayawa irinki basu da wannan ilimin. 


Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: