Shin Kokinsan Meke Hanaki Jin Shaawa ko Gamsuwa Yayin Saduwa, Na Biyu.

Shin Kokinsan Meke Hanaki Jin Shaawa ko Gamsuwa Yayin Saduwa, Na Biyu.


Wannan shine Darasi na biyu akan abubuwan dake hanajin Sha'awa ko Gamsuwa ga Mata. 

Idan baki karanta Darasi na Daya ba Dana Nan
 • IDAN GABA YA BUDE: 

Rashin tsukakken farji  yanda zai kama zakarin mai gida da kyau domin samar da kyakyawan dan-dano na  fata da fata wato (Skin to Skin s**x). Shima wannan matsala ce babba da zai sanya mace rashin jin dadin Jima'i kwata kwata amma akwai magunguna masu inganci da zakiyi amfani dasu don kawar da wannan matsala cikin kan kanin lokacin.  • RASHIN CIN ABINCI MAI GINA JIKI:

Sautari Idan mace bata samun cin abinci mai kyau wanda zai gina mata jiki da kuma  inganta lafiyar  jikin nata da sinadarai na ni'ima da sha'awarta. 

 Samuwar Ni'ima a jikin mace ko Shaawa tamkar Shukakiyar fulawar da ake bawa ruwa da taki ne a kullum, ita wannan filawa da zarar ka dena zuba mata ruwa da taki abu nagaba saita fara yamushewa a karshe ta lalace. 

To haka yake ko a wurin mace wurin samuwar shaawarta ko Niimarta yazama wajibi mace ta himmatu wajen cin wadannan abubuwa koda kuwa daga lokaci zuwa lokaci ne ba kullum ba. 

 1. Dabino, 
 2. Aya, 
 3. Gyada, 
 4. Kankana, 
 5. Ayaba 


 1. Kifi, 
 2. Naman Kaza,  
 3. Madara,  
 4. Yogot, 
 5. Hanta, 
 6. Kwai, 
 7. Zuma. 

Da dai sauran abincin mai gina jiki da kumar.  Wadannan kaya da mace zata dinga ci koda ba kullum ba zai zamar mata kamar ruwa ko takin da zaa bawa filawa zai gina miki jiki ya kuma dawo da martabar sha'awarki Da Ni'm. 

Yake yar uwa idan wadancen sun gagara samuwa to kiyi kokarin samun DABINO da KWAKWA kindinga cinsu akai akai shima zai dawo miki da martabarki cikin kankanin lokaci. Kokuma karanta yadda zaki samu ni'ima cikin kan kankanin loakci

Allah yabada saa kuma don Allah a turawa yan uwa ta WhatsApp ko Facebook


Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: