Shin Kinsan Yadda Ake Matsi Da Man Zogale.

Shin Kinsan Yadda Ake Matsi Da Man Zogale.


Zogale yanda matukar mahimmanci kwarai da gaske domin kowa ana magance cuttmuttuka irri daban daban dashi kama tun daga ganyensa har jikinsa gamida saiwowinsa. Wannan dalili yasa muka dan tsakulowa yan uwa yadda zasu sarrafa Zogale wajen yin matsi. 


Matsi nada matukar mauhimmanci ga duk wata ukya mace domin kuwa maza sunfi bukatar ganin kullum suna shiga wajen yana kamasu yadda ya kamata bawai suna shiga su huce zururuf kamar an sanya guga a Rijiya. Batare da dongon zance ba abubuwan da zaki nema donyi wannan matsi sun hadar da:


  • Zogale. 
  • Man Zogale. 
  • Karo. 
  • Man Shanu Sai kuma. 
  • Man Kadanya. 


Yadda zaki Hada maganin da kuma yadda zakiyi amfani dashi. Zaki samu Zogaenki mai kyau saiki shanya ya bushe saiki dakashi sosai ya daku, saiki samu Karonki bushashe shima kidaka shi, Zaki samu roba mai kyau saiki hada zogalenki da kika daka da kuma karonki da kika da saiki hadasu wuri daya saiki kawo Man Zogale, Man Shanu da kuma Man Kadanya saiki zoba akan wannan Zogalr da Karo da kika zuba a roba. Zaki juya sosai ya juyi saiki dinga sawa a gabanki yar uwa gabanki zai tsuke sosai kamar na budurwa. Allah yabada saa kuma don Allah A tura a WhatsApp ko Facebook don wasu su amfana kada ki manta in naki a rufe yake na wata a bude yake. Mu hadu a wani Darasin. 
Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: