Shin Kinada Matsalar Rashin Zuwan Jinin Alada?.

Shin Kinada Matsalar Rashin Zuwan Jinin Alada?.
Rashin Zuwan Jinin Al'ada


Sau tari wasu mata kan rasa zuwa jinin Al'ada, wanda wasu kan ganin haka dai dai ne a wurinsu amma kuma basu san cewa haka ba karamar damuwa bace a garesu. 


Domin kuwa shi Jini na Al'ada da mace kan fitar yana tattaro duk wasu cututtuka ne ya fito dasu, asabo da haka rashin zuwansa ba karamin babbar matsala bane. 


A gurguje idan kina fama da wannan matsala to saiki nemi wadannan abubuwa kamar haka. 

  1. Jan Algarif. 
  2. Man Ridi. 
  3. Zuma. 
  4. Ridi. 

Yadda zaki hada kuma kiyi amfani dashi. 


Bayan kin tanadi wadannan abubuwa naki, amma ki tabatar cewa zuma dinki original ce domin akwai wadda ake hadawa da sukari. 


Saiki samu abu mai kyau kamar roba saiki zuba zuma dinki a ciki saiki kawo Jan Algarif, Man Ridi da kuma Ridin ki saiki zuba akan Zuma din saiki juya ya juyu sosai. 


Zaki dinga shan cokali daya da safe da rana daya da daddare insha Allahu zaki samu lafiya. Abin Lura:

Wannan hadi da muka baku ba iya wannan matsalar yakeyi ba yana magance matsaloli kamar haka;
  • Kwarar Jinin mai yawa yayin Al'ada
  • Ciwon mara da ake yawanyi kafin zuwan Al'ada. 


masha Allah don Allah ayi know okarin turawa a group's na WhatsApp da Facebook din wasu su amfana saboda idan ke baki da matsalar wasu na fama da matsalar Allah ya baki ikon turawa. 

Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: