Kasance Cikin Niima Cikin Dan Kankanin Lokaci.

Kasance Cikin Niima Cikin Dan Kankanin Lokaci.


Samu Ni'ima Cikin Lokaci Kalilan

Har ila yau shafin Surrukanki ya kawo muku wani magani don karawa Gabanki Ni'ima yayin saduwa, 


Wannan magani yanasa Ni'ima ne cikin ya dakiku kadan kuma zai baki mamaki domin oga zai Lume a ciki lokaci guda zaiji kamar ya sanyata a wani katafaren kogi ne saboda yawan abun. 


Bada Bata Lokaci Ba Maza Ki Nemi:


  • Kannufari. 
  • Kuka. 
  • Madara. 

 Yadda zaki Hada Yar uwa kisamu Kannufari mai kyau saiki daka yazama gari, Kisamu garin kuka dinki mai kyau saiki hadesu wuri daya. 


Yar uwa kisamu madarar Ruwa saiki zubata a kofi saiki dinga diban wannan garin naki kina zuba a wannan madarar ruwan ki juya sosai ya juyu saiki shanyesu shikenan kijira lokacin


Abin Lura:

Zakiyi haka kamar awa biyu ko uku kafin kwanciyarku. Allah ya temaka. Don Allah kitura zuwa Whatsapp Ko Facebook Don wasu su amfana Allah yasakawa kowa da Alkairi yakuma sa a dace. 

Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: