Shin Kokinsan Abubuwan Dake Kawo Cututtuka A Farji.

Shin Kokinsan Abubuwan Dake Kawo Cututtuka A Farji.WANNAN RUBUTU ZAI MIKI BAYANIN ABUBUWAN DAKE KAWO CUTAR FARJI DAKUMA YADDA ZA'A MAGANCE CUTAR

Farji wuri ne wanda  yake bukatar koda yaushe  yajishi cikin tsafata sam sam baya bukatar kazanta,  domin kuwa duk jikin ya mace babu guri mai wuyar sha'ani kamar farji expicially idan akaqi maida hankali wajen gyaransa Yake. 


yaruwa kisani akwai abubuwa da yawa dake kawo cututtuka a farji wanda wani kinsan kina aikatashi wani kuma bakisan kina aikatashi ba, 


wannan dalili yasa zamu kawo muku wasu daga cikin abubuwan dake kawo wannan matsala dakuma yadda zaa maganceta batare da wata matsalaba da insha Allah. 

Daga cikin abubuwan dake kawo cutar Farji sun hadar da:

 1. Sanya wando a jikinki Jikake. 
 2. Barin wando ya dade a jikinki. 
 3. Kinyin tsarki da wuri yayin Fitar ruwan sha'awa a gabanki (inzali). 
 4. Rashin yin tsarki da wuri yayin fitsari. 
 5. Rashin yin hakuri fitsari yagama fita tsaf kafin ki wanke. 
 6. Rashin yib tsarki da wuri bayan gama Al'adarki. 
 7. Yawan yin tsarki da ruwan sanyi. 

Yadda zaki magance wannan cuta idan har ta kamaki

Yar uwa zaki garzaya kisamo ganayen magarya mai kyau saiki wanke shi ya wanku, saiki samu tunkuyarki kizuba a ciki kifara tafasawa shi ki tabbatar ya dahu sosai. 

Saiki saukeshi kidan barshi yayi sanyi saiki dinga diba kina sha, kuma kina  wanke farjinki dashi yadda ya kamata. 


Sannan saiki debi ruwan a babban baho saiki dinga shiga ciki kiyi kamar minti 20 ko 30 yadda yasamu dai. Sannan asamu man zogale a dinga sha safe da daddare cokali biyu. 


Allah ya bada lafiya, kuma don Allah a turawa yan Uwa a Group ta Whatsapp ko Facebook domin su amfana kada ki karanta kekadai. 


Abin Lura

Yake yar Uwa idan har zaki daure wajen yin wannan maganito zai kareki daga abubuwa da dama kamar haka:

 1. Karnin farji
 2. Kumburin farji
 3. Kaikayin farji
 4. Warin farji
 5. Fitar farin ruwa
 6. Kurajen farji

Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: