Yadda Zaki Karawa Kanki Karfin Shaawa

Yadda Zaki Karawa Kanki Karfin Shaawa

 







Assalam barkan Mu da kasancewa a wani sabon babi na wannan mako, a wannan mako zamuyi bayanin yadda Uwar gida zata ƙarawa kanta ƙarfin sha'awa, ta hanya mai sauƙi ba mai cutarwa ba.



Sha'awa na daya daga cikin abu na farko da kan sanya ma'aurata suji dadin rayuwar su ta aure, amma da zarar uwar gida ko mai gida basu da sha'awar yin abin to hakan kan cutar da daya a cikin su, harma ka iya janyo wani lamari da ban.



Wannan dalili yasa muka kuma tsakalo muku haɗin da uwar gida zata ƙarawa kanta sha'awa, da kuma Ni'ima a lokaci guda. kasancewa akasarin mu mata bamu fiya lura da irin wanann abu ba maza sunfi mu nesa ba kusa ba.


Abubuwan Da Zaki Nema sune:


  1. Kanumfari,
  2. Sassaƙen Ɓaure,
  3. Ganyen Shayi.



Yadda zaki Haɗa:


Bayan Uwar gida ta samu sassaƙen ɓauren ta sai ta dakashi sosai, saita kawo Kanumfarin ta shima ta dakashi mai kyau.


Zata kawo ganyan shayi saita ɗora tukunya ta zuba ruwa dai dai yadda zata iya sha saita zuba kayan gaba ɗaya ta tafasa su ta dinga sha.


Insha Allah uwar gida zata yi mamakin Sha'awar Jima'i da kuma Ni'ima da zasu zo mata.


Abin Lura:

Wannan haɗi anfi son ace matar aure ce zatayi ba budurwa ba.


Allah ya temaka muna fata zaku turawa ƴan uwa zuwa WhatsApp da Facebook don suma kadda a barsu a baya.


Latest
Next Post

post written by:

0 Comments: