Shin Mai Yakamata Yan uwa Mata Su Sani Yayin Jinin Alada.

Shin Mai Yakamata Yan uwa Mata Su Sani Yayin Jinin Alada.


 
Sau da dama ƴan uwa mata kan shiga wani yanayi lokacin al'ada wanda su kansu basusan menene ne sababbin afkuwar hakan ba.
Wata jinin zai zo mata da matuƙar ciwon mara, wata kuma bayan yazo sai yakasance lokacin tafiyar sa yana karuwa kokuma mace ta dinga fama da matsanancin ciwon ciki ko kuma makamantan cututtuka irin daban daban.
Wannan ne yasa mukaga yadace mu fadi wasu hanyoyi wanda ya kamata mai jinin al'ada ta kiyaye daf da zuwan sa ko kuma bayan yazo, wanda insha Allah idan an kiyaye za'a ga canji.
Abubuwan kuwa sune Kamar haka:


Mataki na Daya:

Binciken Masana yanuna cewa shan kankara lokacin al'ada yakan haifar da dakilewar jinin acikin mara sannan bayan shekaru 5-10 yakan iya haifar da cutar KANSAR MAHAIFA.Abin Lura:

A nan Yakamata mai jinin AL'ADA ta hakura da shan duk wani kayan sanyi a wannan lokacin tayi ƙoƙarin zama mai dau riyar hakan don kauce wa illolin da zasu iya faruwa da ita.
Mataki Na Biyu:


Kada ki shafa man shampoo akanki saboda a lokacin AL'ADAR ki kowace kusur wa dake kanki abude take, shafa man ka iya haifar da ciyyon kai mai tsananin gaske, sannan yin hakan yana da hatsari sosai kuma zaki iya kamuwa da wannan ciyyon lokacin kurciyar ki ko kuma bayan kin manyanta.Abin Lura:

Yana da kyau mai jinin AL'ADA ta daure ta haƙora da sanya wa kanta wasu mayuka na shanfo da don kula da lafiyar jikin ta.

Mataki Na Uku:


Kada kici cocumber a lokacin jinin al'ada saboda tana dauke da wani sinadari wanda kan iya dakatar da wani sashen jinin al'ada fitowa daga mafitar sa acikin jikin ya' mace kuma yakan iya haifar da toshewar mahaifa yazamana bazaki haihuba.Abin Lura:

Cocumba nada matuƙar muhimmanci ga lafiyar jikin dan Adam, amma anfi son mai jinin al'ada ta ƙauracewa cinya.Mataki Na Hudu:


Yake ƴar uwa mai albarka lokacin da kike jinin al'ada anaso jikin ki ya kasance mai samun hutu haka kuma kada abuge ki da wani abu mai karfi musamman a marar ki.


Abin Lura:

 saboda yin hakan kan iya haifar da aman jini kuma marar ki kan iya yi miki matsanancin ciwon wanda shine zai iya zama sababin kamuwa da cututtuka a marar ki musanman ta rashin haihuwa.


Masha Allah wannan kenan muna fata yan uwa zasu tura wadannan bayani zuwa ga facebook ko WhatsApp ga ƴan uwa mata don kowa ya Amfana.

Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: