Shin Menene Aljanin Soyayya (Junnul Ashik) Da Illarsa ga Mata

Shin Menene Aljanin Soyayya (Junnul Ashik) Da Illarsa ga Mata

 


Shin Menene Aljanin Soyayya (Junnul Ashiƙ).Wani Aljanine daya ke zuwa wajen mace a suffar ɗan adam a cikin baccin ta, wato zai zo a cikin mafarki kwatsam sai taji ana saduwa da ita.


Wannan  abu  yana yawan faruwa a cikin mata kuma hakan har yana kai su ga cututtuka da suke samun mace ko namijin da yake da macen dare.wadannan cututtuka suna da wahalar magani sosai domin shi kanshi aljanin yana da wahalar magani.Cututtukan Da Yake Haifar wa Mace.


  1. Yakan hanata yin aure.
  2. Yakan hanata jin daɗin sha'awa tsakanin ta da mijinta.
  3. Yakan hanata haihuwa.
  4. Yakan sanya mata Kunci a cikin zuciyarta 
  5. Da dai sauransu.
Masha Allah wannan kenan muna fata yan uwa zasu tura wadannan bayani zuwa ga facebook ko WhatsApp ga ƴan uwa mata don kowa ya Amfana.

Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: