Shin Kina Fama Da Matsalar Zubar Ruwa A Gabanki?

Shin Kina Fama Da Matsalar Zubar Ruwa A Gabanki?Zubar ruwa a gaban mace cutace mai matukar damuwa wanda itama wannan cuta kan jawo matsaloli dayawa a farji musanman matsalar rashin jin dadin saduwa da mijinki. 


Wannan dalili yasa binciken mu ya kawo wurin don haka sai kiyi kokarin amfani da wannna magani don magance wannan cuta. 


Abubuwa da yakamata ki tanada game da wannan matsa sune;


  1. Kayan Yaji, 
  2. Saiwar rai dore, 
  3. Tafarnuwa, 
  4. Saiwar zogale.Yadda zaki hada;


Bayan kin tanadi wadannan abubuwa baki daya, tare da kayan yajinki abinda nake nufi da kayan yaji shine Barkono, Daddawa, da kuma dan magi koda kadan ne. 


Saiki hadesu baki daya ki dakesu sosai ki dinga zubawa a abinci kinaci. 


Wannan hadi zaimiki flushing na wasu cututtuka da dama dake damun farji bama iya ruwan farjin ba. 


masha Allah, Allah ya temaka kuma, don Allah ayi sharing zuwa WhatsApp Ko Facebook don yan uwa mata su amfana idan ke kinsani mutane dayawa irinki basu da wannan ilimin. 


Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: