Hanyar da zakubi don Magance Cutar Infection

Hanyar da zakubi don Magance Cutar Infection

 Infection cuta ce dakan damu mafiya aksarin mata a wannan zamanin, wanda cutar kan jawowa mata iloli daya a rayuwarsu ta yau da kullum musanman wadanda sukayi aure domin yakan hana mata sake da kuma morewa dadin rayuwar aure. 


Wannan dalili yasa shafin Surrukanki yake yawan taba batun da kuma kawo magunguna matsalar kasancewar idan kinyi amfani da wani hadin bayyi miki ba sai kiyi kokarin gwada wani hadin saikiga andace. 


Batare da bata lokaci ba mai wannan matsala saita nemi wadannan abubuwa kamar haka:  1. Kanumfari, 
  2. Citta, 
  3. Tafarnuwa, 
  4. Saiwar  Doddoya (Raihan), 
  5. Saiwar Zogale. 


Yadda zaki sarrafa wadannan kaya;


Bayan kin tanadi wadannan abubuwan gaba daya saiki hadasu ki dakesu waje guda a tabbatar ya daku sosai.  


Sannan za'a rika diban cokali guda ana dafawa bayan ya dahu sai a tace ruwan anasha kullum da safe da yamma har  tsawon  sati 1.


Sannan  kuma sai ku debi wani a hada da barkono ayi yaji dashi arinka cin abinci insha allahu za'a samu sauki da yardar Allah. masha Allah, Allah ya temaka kuma, don Allah ayi sharing zuwa WhatsApp Ko Facebook don yan uwa mata su amfana idan ke kinsani mutane dayawa irinki basu da wannan ilimin. 

 

Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: