Shin Kokinsan Meke Hanaki Jin Dadin  Gamsuwa Ko Shaawa Yayin Saduwa, Kashi Na Hudu.

Shin Kokinsan Meke Hanaki Jin Dadin Gamsuwa Ko Shaawa Yayin Saduwa, Kashi Na Hudu.

 
 

Assalamu-Alaikum

A cigaba da karatunmu na dalilan dake sanya mace rashin jin dadin gamsuwa ko shaawa, wanda a baya mun kawo muku abubuwa dayawa. Wanda shi wannan rashin dadin gamsuwa ko shaawa yayin saduwar abubuwa da yawa kan jawo shi. 


Muna fata zaku duba sauran donyi masau karatun nutsuwa. 


Karant:

  1. Darasi na daya
  2. Darasi na biyu
  3. Darasi na uku


Aljanin Soyayya Junnul AashiQ


Shin kokinsan cewa sauda dama wasu matan kan rasa jin dadin sha'awarsu ne sakamakon bayyanar wanni aljani a garesu mai suna Junnul AashiQ. 


Binciken masana da dama ya nuna cewa shi wannan Aljani mai suna Junnul AashiQ yakan shiga jikin mace kasancewar son dayake mata ko sha'awar dayake mata hakan sai ya dinga saduwa da ita kamar dai yadda namiji ke saduwa dake a bayyane. Wasu lokatan kuma yakan zo ne a suffar mace saiya dinga saduwa dake ta wannan sufa ta mace.  A karshe har yasamu damar aurar mace. 


Wannan dalili na kasancewar mace tare da wannan Aljani saiya sanya mata abubuwa da dama a jikinta kamarsu: 


  1. Karancin Ni'ima yayin saduwa da mijinta, 
  2. Daukewar sha'awa yayin saduwa da mijinta, 
  3. Zubar ruwa mai wari ko jini a gaban mace. 
  4. Ko kuma ya sanya azzakarin maigida kin mikewa yayin saduwa da matar. 


ALAMOMIN DA MACE ZATA GANE TANA TARE DA ALJANIN SOYAYYA


Sauda dama wasu matan kanyi mafarki da abubuwa makamancin abinda zamu lissafa amma abun baicika damunsu ba. Amma basu san cewa wannan itace duk wata matsalarsu wajen daukewar sha'awar su ba abubuwannkuwa sune kamar haka:


  1. Mace ta dinga mafarkin ganin Namiji tsirara, 
  2. Mace ta dinga mafarkin wani na saduwa da ita a suffar mace ko namiji. 


Wannan dalili zai hanawa mace jin dadi ko gamsuwa yayin jima'i. 


Alhamdulillah mu hadu a kashi na 5masha Allah, Allah ya temaka kuma, don Allah ayi sharing zuwa WhatsApp Ko Facebook don yan uwa mata su amfana idan ke kinsani mutane dayawa irinki basu da wannan ilimin. 
Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: