Shin Wanne Hanya Ya Kamata Kibi Bayan Gama Jinin Haila.

Shin Wanne Hanya Ya Kamata Kibi Bayan Gama Jinin Haila.Jinin haila jinine wanda duk wata mace kanfidda shi a jikinta wanda hakan kan kareta daga wasu cututtuka da dama na wannna zamani. 


Sautari wasu matan idan sun gama jinin Haila babu ruwansu kawai zasuyi wankan tsarki ne kawai suci gaba da mu'amalarsu yadda suka saba, wanda hakan kuwa ba karamin kuskure kike aikatawa kanki ba. 


Kibude kunnuwanki ki saurari yadda ya kamata kiyi bayan gama jinin haila dinki, wanda indai zaki dauwama dayin abinda zamu fada to zaki karawa gabanki lafiya dakuma samun Ni'ima mai dorewa a gabanki

Batare da bata lokaci ba, yana da kyau duk lokacin da Jinin haila ya dauke miki to kiyi amfani da wadannan abubuwa da zamu lisafa a kasa don tsaftace gabanki da kamuwa da wasu cututtuka ko datti da ka iya makalewa a ciki, 


  1. Lemon Tsami, 
  2. Alum, 
  3. Turaren Miski, 
  4. Ganyen Magarya. 


Yadda zaki sarrafa wadannan kaya. 


Da farki zaki dauki Lemon Tsaminki dakum Alum naki saiki samu tukunya mai kyau saiki zubasu ki fara tafasawa, 


Bayan kintabatar ya tafasu saiki sauke shi kibri yayi sanyin da zaki iya sanya a ji kinki batare da kinji zafiba, Zaki wanke gabanki da wanan ruwa ko wanne lungu na gabanki., wannan wanki zai wanke duk wani datti daya makale a cikin gabanki zakiji dadi sosai. Saikuma abu nagaba

Ganyan Magaryarki Shima saiki tafasa shi sosai yayi sanyi dadaisawa a jiki, shima saiki kuma wanke gabanki dashi sosai kamar yadda kikayi wankin farko. 


Amfanin wanke gabanki da ruwan magarya shine zai baki damar samun niima sosai, kasancewar yin amfani da alum kan sanya gaba ya bushe, wannan dalili yasanya duk lokacin da kikayi amfani da alum to ki wanke da magarya zata dawo miki da ishashen ruwa a gabanki, bayan kin gama saiki dan goga turaren miski don gabanki yayi kamashi, da zarar kun kwanta da maigida kinbtube wannan kamshi shi zai fata tabashi yaji dadi sosai. 


masha Allah, Allah ya temaka kuma, don Allah ayi sharing zuwa WhatsApp Ko Facebook don yan uwa mata su amfana idan ke kinsani mutane dayawa irinki basu da wannan ilimin. 

Previous Post
Next Post

post written by:

2 comments:

Ki Rubuta Comment Don Kara mana kwarin guiwa.