Turaren tsuguno, turare ne na ma'aurata da zakuyi amfani dashi donyin matsi gareku. Kuma wannan turare da zakiyi zai kara muki Dan-dano wanda da zarar mai gida ya sadu dake to zaiji matukar canji a gareki sannan kuma ke kanki saikinfi jin dadin saduwar wannan rana.
Batare da bata lokaci ba zamuyi bayanin hanyoyin da zakubi wajen samuwar wannan turare, abubuwan da zaki nema sune:.
- Kanumfari,
- Totuwar Rage,
- Garin Miski,
- Gabaruwa.
Yadda Zaki Hada Turaren:
Dafarko zaki nemi bushashiyar gabaruwarki mai kyau, saiki samu totuwar Rakenki itama mai kyau kuma bushashiya.
Saikuma ki kawo kanumfarinki da garin miski dinki. Saiki hadesu gabadaya da wannan bushahshiyar gabaruwarki da totuwar rakenki bushashiya saiki hadasu baki daya ki dake su sosai.
Wannan hadin shi zaki dinga diban kadan kina tsoguno dashi yan mintuna kafin mijinki ya sadu dake, insha Allah zaki bada labarin dadin wannan hadin ga kawayenki.
Alhamdulllah muna fata zakuyi kokarin turawa yan uwa mata ta WhatsApp ko Facebook don suma su amfana da wannan magani Allah Yabada Sa'a.
ABIN LURA:
A waje yin turaren, idan kika sanu kaskonki da wuta a ciki kisamo botiki babba saiki sanya kaskon a cikin botikin ki zuba turararen saiki zauna a kan batikin. Hayakin zai dinga shiga a hankula har ya game ko ina.
0 Comments: