Yadda Zaki Karawa Kanki Niima da Kankana.

Yadda Zaki Karawa Kanki Niima da Kankana.

Barkanmu da wannan lokaci yaku yan uwa maziyarta wannan shafi kunji munata bayanai sosai akan yadda mace zata karawa kanta Ni'ima, to bakomai ne yasa hakan ba sai don sanin mahimmancin Ni'ima ga ya mace, saboda idan kinaso kiga mai gida a gigice yayin saduwa to kiyi kokarin samarwa da  kanki Ni'ima. 

Shi yasa muka kawo muku yadda zaku karawa janku Ni'ima ta hanyar amfani da kankana, abubuwan da zaku nema sune:


  1. Kankana mai ja, 
  2. Ayaba mai kyau, 
  3. Gwanda Nunanniya, 
  4. Mazarkwaila, 
  5. Tuffa mai kyau, 
  6. Madarar peak, 
  7. Zuma. 

Yadda zaki hada wannan magani:

Kisamu wadanan kaya ki hade su guri daya sai ki markada su sosai, ki tace su sai ki saka mazarkwaila ki rika sha wannan hadin yana da matukar  kyau sosai musamman  ga amare ko masu niyyar aure, 

Mai aurenma fa zatayi idan tana da karacin Ni'imar. 

Allah yabada sa'a Kuma don Allah a turawa yan uwa a WhatsApp ko facebook don su amfana. 

Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: