Yadda Nonunaki Zasu Tsaya Kuma Suyi Laushi

Yadda Nonunaki Zasu Tsaya Kuma Suyi Laushi


Wannan hadi da zakiyi yar uwa Nonunaki Zasu tsaya sosai kuma zasuyi laushi yanda koda oga yana matsa miki su babu wani abu da zaisa kiyi filling na zafi matukar kinbi yadda muka ce kiyi. 

Ki samu Alkamarki mai kyau  ki wanketa, amma karki surfa saiki nikata, zaki rinka sha da madara safe da dare wannan kenan yar uwa zakiyi ma makin yadda zasu tsaya sosai . 

Yadda Kuwa Zaki Gyarasu Suyi Kyau Shine:


Hanya mafi sauki shine ya kasance kullum kina shafa man hulba akan Nonunan ki, koda wanka kika fito ko kuma zaki kwanta bacci, ki tabbata koda kinyi wanka manda zaki shafa a jikinki yazama baki shafa akan Nonunanki ba, saiki bari kisa Hulba a kansu. sannan kina shan man yansun,cokali daya kullum.


Yadda Zasu Kara Laushi Da Dadin Kamshi Kuwa:


kisamu garin hulba saiki saka cikin tafashashen ruwa, saiki dauko tsumma ko towel saiki na tsomawa a cikin ruwan zafin, kina gasa nononki dashi, kina mammatsawa in kika gama saiki shafa  man hulba akansu.


Yar uwa wannan hadi zakiyi mamaki dashi sosai yadda zai cikoki, kiyi kokarin turawa yan uwa ta whatsapp ko facebook don suma su amfana. 


Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: