Shin Kokinsan Meke Hanaki Jin Shaawa ko Gamsuwa Yayin Saduwa,  Na Daya.

Shin Kokinsan Meke Hanaki Jin Shaawa ko Gamsuwa Yayin Saduwa, Na Daya.


Wannan shine Darasi na Daya akan abubuwan dake hanajin Sha'awa ko Gamsuwa ga Mata. 

Salam Barkanmu da wannan lokaci yaku yan uwa mata akwai abubuwa da yawa da kansanya kwata kwata bakwajin sha'awa ko gamsuwa yayin Jima'i wannan dalili yasa zamu fara zakulo muku wannan mtsaloli daya bayan daya idan kinsamu wacce kika tsinci kanki a ciki saiki kiyaye don haka muka sawa wannan darasi Lamba ta daya. 


Shin kokinsan cewa wasa da gabanki wato (Istimna'i) na daya dag cikin dalalin da kesa in an Sadu dake bazaki taba jin gamsuwa ba. 


 Idan mace na wasa da farjinta wato  (istimna'i) da yatsa ko wani abu da take sakawa a Farjinta don gamsar da kanta,  zai iya sanyata  taji bata jin dadin jima'i ko gamsuwa da maigidanta sai tayi istimna'i saboda tafi kowa sanin jikinta. 

Domin kuwa  ita ta  gano bukatunta na rashin dai dai wanda aurenta bazai iya biya mata ba.   


Musamman "Yan Mata da  Zawarawa da wannan abune gama gari a garesu,  da yawa sun saba biyama kansu bukata kuma zai iya shafar tarayyarsu da mazajen da zasu aura. 


Domin kuwa shi biyawa kai bukata ta hanyar dabata dace ba wato Istimna'i kansa wuyar kawowa ga mace yayin saduwa dalilin koyama jikinta da sai an taɓa wani sashen farji don ta samu gamsuwa. 


wanda kuma ba lallai Azakarin mai gidanki ya iya taɓa wannan wurin ba lokacin saduwa (jima'i). Don haka istimna'i yana sa rashin gamsuwar jima'i ga mace  mijinta zai ta  wahala wajen gamsar da ita amma ina Jikinta ya riga ya koyi dabi'un da Azakari bazai iyasu ba. Sau tari mace zata ringa tunanin mijinta baya iya gamsar da ita ko mazaje data aura, saboda sabon da tayi na koyama jikinta hanyar gamsar da kanta fiye da hanyar da ta dace, wato jima'i a cikin sunnar Annab,  ta canza dabi'ar ta. Da yawa zaka samu cewa mata masu yawan istimna'i basu jin daɗin jima'i sai istimna'i, koma basu gamsuwa sai sunyi istimna'i a bandaki bayan saduwa da mazajen aurensu. Wanda hakan  babbar matsala a cikin tarayyar zaman aure.Yake yar uwa ta kisani wannan matsala itace babba wajen rashin jindadin Gamsuwarki ko Sha'awarki yayin Jima'i ga mai gidanki. 


Mu hadu a kashi na biyu, kuma muna fata zaayi joining na WhatsApp group namu. 


Allah yabada sa'a Kuma don Allah a turawa yan uwa a WhatsApp ko facebook don su amfana. 

Previous Post
Next Post

post written by:

1 comment:

  1. Best Betting Sites With Free Bets on Registration – The Best matchpoint matchpoint 메리트 카지노 쿠폰 메리트 카지노 쿠폰 코인카지노 코인카지노 9923FIXED PREDICTION SURE SURE WINNING FREE CUSTOMER

    ReplyDelete

Ki Rubuta Comment Don Kara mana kwarin guiwa.