Hanya Mafi Sauki Don Karin Kugu Wato Hips.

Hanya Mafi Sauki Don Karin Kugu Wato Hips.


Mafiya yawan matan yanzu akan halicce su da ishashen kugu wanda basu da wani bukatar karinsa hasalima wasu matan kugun kan damunsu sosai.


Wasu kuma kan nemi artificial suyi ammfani dashi maana na roba, Amma ina fata yaruwa ta daina amfani dana roba tayi amfani da wanda zamu bata matsawar zata bada himma wajen yinsa to zatayi murna sosai.  


Domin bincike ya nuna  mafiya yawan mazan wannan zamani suna matukar son mace mai Gugu domin kashi 80 cikin dari na mazan yanzu abubuwa biyu kawai sukafi lissafi a jikin mace daga Nono Sai Kuma Gugu, domin sha'awar su tafi zuwa cikin sauki yayin da suka kasance suna shafa wadan nan gurare biyu. 


Wannan dalili yasa shafin Surrukanki ya dukufa don binciken Hanya mafi sauki don Samun Kugu (Hips) ga yan uwa mata. 


Abinda yar uwa zata nema sune:


  1. Abarba 
  2. Gwanda 
  3. Kankana
  4. Ayaba 
  5. Zuma 
  6. Madara peak


Yadda Zaki Hada:

Yar uwa bayan kin kammala samun wadancen abubuwa da muka lissafa saiki nemi abin narkadawa blender kokuma wani abu daban a markadasu sosai saiki zuba madara da zuma dinki a ciki. 


Kisanya a firji yayi sanyi, kidinga shansa kullum kafin kici abinci, sannan kumada bayan zaki kwanta bacci. 


Abin Lura:
Wannan hadi ba iya Kugu zai kara miki ba har Ni'ima idan kinada aure. 


Kuyi Kokarin turawa a Whatsapp Ko Facebook Don wasu su amfana kadda ki karanta kiyi shuru kr kadai taimako zakiyi Allah yay miki Albarka. 

Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: