Magani Don Magance Zafin Gaba Ga Mata.

Magani Don Magance Zafin Gaba Ga Mata.Sauda dama wasu matan kanji wani zafi a farjinsu yayin da azakari ya shiga farjinsu, wanda hakan kansa suji zafi sosai wajen yin Jima'i kuma yakansasu suji basajin dandano ko dadin yin jima'in hasali ma har nisanta kawunansu sukeyi ga mazajensu saboda wahalar da zuke sha yayin Saduwar. 


Wannan matsala sautari wasu kannan kuraje ne kan fitowa mace wanda batama san dasu a cikin farjinta ba kuma yawanci sune ummul-aba isin wajen sasu jin zafi yayin saduwa. 


Wannan magunguna da zamu bayar a kasa kiyi amfani dashi insha Allahu zaki rabu da wannan matsala. 


Abubuwan da zaki nema:


  • Dabino. 
  • Kwakwa. 
  • Gwanda. 


Yadda zaki hada;

Yar'uwa kiyi kokarin wanke wadannan Dabin, Kwakwa da kuma gwanda dinki, saiki samu abun markadawa saiki markadasu waje daya, saiki sanya a firij yayi sanyi kidinga sha awa 1 ko 2 kafin kwanciyat baci. Insha Allahu zaki canji. 


Abin Lura:

Wannan hadi ba iya wancen damuwar zai kawar miki ba zai kara miki dadi sosai yayin da mai gidanki ke saduwa dake. please don Allah kuyi sharing zuwa WhatsApp ko facebook don wasu su amfana sadaka zakiyi idan kinyi hakan
Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: