Yadda Zaki Gamsar da Mai Gidanki a Fagen Kwanciyar Aure.

Yadda Zaki Gamsar da Mai Gidanki a Fagen Kwanciyar Aure.
 


Yake yar uwa kisani cewa shi gamasar da mai gidanki yayin saduwa wajibi ne, domin kuwa idan har bakya gamasar dashi yayin kwanciyar aure to yaseen zaayi babu ke. 


Domin kuwa idan bai kara miki kishiya ba to zai nemi wata a waje, kuma ya fifita ta fiye dake saboda shiyasan dadin da yake ji a kantaAllah ya kiyaye. 


Sannan kuma koma auren ya kara to inkinyi wasa zaki zama yar aikin gida don kuwa wallahi zai nuna mata soyayya fiye dake 100%. 

Don haka ya kamata ki buzde kunnuwanki kiji hadin da zamu kawo wanda insha Allahu kikayi amfani dashi zakiyi mamakin yanda mai gida zai makale miki, kinsan dai Bahaushe ba cewa idan kana da kyau to ka kara da wanka. Abinda nake nufi kokinada dadin to ki karawa kanki dadi. 

A gurguje abubuwan da zaki nema sun hadar da:

 
  1. Farin Miski.
  2. Zuma Amma Farar Saka. 

Yadda Zaki Hada kuma shine:

Da farko zaki hadesu baki daya saiki juyasu sosai su juyu sai kisamu kofi ko roba mai kyau sai ki tace da rariya ko abin tace shayi,. 


Bayan kin tace  saiki dinga dangwalar wannan hadi  da auduga kina matsewa a gabanki da daddare kamar awa 1  ko 2 kafin mai gidanki ya kusance ki . 


Insha Allahu zakiji yadda mai gida zai zauche don dadi. 


Allah ya temaka kuma don Allah a turawa yan uwa suma su amfana kada ki karanta ki wuce bakk tura ba, akwai FacebookWhatsApp ko Twitter dazaki iya wannan taimakon. 

 
Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: